بِسْمِ اللهِ الرَّحْمنِ الرَّحِيم🥀
*ALLAMAH_YOUTH_SQUAD*💧💫
Ke dauke da sabuwar waqa (new audio track) wacce aka rerata akan lafiyar sayyid zakzaky hafizahullah
Title_*ALLAH KA BASHI LAFIYA*🤲🏻🥺
Artist_*AHMÄD A'JAY*😊😎
Bayan dogon zango da muka dauka bamuyi wani aiki ba, toh shine akayi wannan domin a share hawayen ku✅
_Lafiyar Abba (h) tafi mana komai muhimmanci a yanzu👌🏻🙌🏻
Click Here to download
You can share in any type of media💯🌹
✅✅✅✅✅✅✅
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
*Allah ya hadamu a ladan*🤲🏻
*Wassalam...!*🤍
No comments:
Post a Comment